Kuncin Rayuwa Yasa Inaso Na Kashe Kaina-Ummi Zeezee

Daga: Habibu Bukar Hotoro

Fitacciyar jarumar masana'antar Kannyword wato Ummi Ibrahim wacce aka fi sani da Ummi Zeezee ta ce, ta shiga yanayi na kunci rayuwa inda har ta kanji kamar ta kashe kanta.

A ranar Asabar din nan Ummi ta bayyana hakan a wani sako da ta wallafa a shafinta na Instagram.

 

Majiya @

Kuncin Rayuwa Ya Sa Ina So Na Kashe Kaina – Ummi Zee-zee

 

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=205752091319338&id=100169868544228&sfnsn=scwspmo

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author