Kwarai Na Kai Wasu ‘Yan Kwangila Wurin Buhari Amma…? – Rabaran Mbaka

Daga: Yusuf Shu’aibu

Babban Malamin addinin Kirista a Najeriya, Paston cocin Adoration Ministry da ke jihar Inugu, Reverend Father Ejike Mbaka ya yarda da cewa ya jagoranci wasu ‘yan kwangila guda uku gurin Shugaba Buhari.

 Tuni dai Reverend Father Ejike Mbaka ya bayyana cewa bai san da kwangilolin ba kafin a tattauna da shi, sai daga baya aka fada masu cewa zai taimaka ne gurin ceto Nijeriya daga rashin tsaro da ta ke fama dashi.

“Tabbas haka ne na jagoranci masana tsaro zuwa fadar shugaban kasa Buhari, domin su taimakawa gurin ceto kasar mu Nijeriya daga yanayin rashin tsaro.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author