Rohotonni daga faransa nanuni cewa barcalona da lyon sun cimma matsaya kan depay inda barcalona din zatabiya 90m sannan ahadamata da da dan wasa guda daya
Amma sedai wani rohoto yace barcalona da lyon haryanzu basu i da cimma matsayaba harsai da depay din ya yarda
You must be logged in to post a comment.