Labari Mai Dadinji: Antabbatar Da Ranar Da Ansufati Zedawo Jinya.
Likitocin barcalona suntabbatar da ansufati zedawo injury nanda wata 2 bayan kwara gwadashi da akai yau sannan dan wasan zeji gaba da jinya kafin nanda wata 1 sannan zerunka shan maganin da akabasa akaikai inde yakiyaye to ze iya dawowa nanda wata biyun.
You must be logged in to post a comment.