Labari mai matukar faranta rai ga duk wani magoyi bayan Barcelona

MESSI ZAI KARA KWANTIRAGI DA BARCELONA ! 

 

        Shahararre kuma tauraro jigo kuma kaftin din kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona Lionel Messi ya shirya kara sanyawa Fc Barcelona hannu a sabuwar kwangilar cigabada zama a Fc Barcelona

          Shahararren Dan wasan dai yaso tsallakawa wata kungiyar a kasuwar musayar yan wasa ta watan janairu amma hakansa bai comma ruwa ba 

       Biyo bayan lashe zabenda tsohon shugabam kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona Joan Laporta Wanda dama can akwai kyakkyawar Alaka da fahimtar juna tsakanin shugaban Joan Laporta dakuma Lionel Messi 

 

       Lionel Messi dai ya shirya kara rattaba kwantiragin shekaru uku cif cif da kungiyar Blaugrana din Fc Barcelona 

 

Magoya bayan Fc Barcelona murna har kunne

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author