Anan dai zakuji cewar Dan wasan bayan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid Dan asalin kasar Faransa Raphael Varane yakamu da Cutar COVID19
Dan wasan dai Dan asalin kasar Faransa , Real Madrid tafitar da tabbacin Dan wasan ya kamu da wannan cuta mai sarke Numfashine ta COVID19 a shafukanta da dama na Sada Zumunta ,
Yazamarwa Dan wasan dole ya killace Kansa acigaba da bashi kulawa na tsawon kwanaki
Hakan dai yanuna Cewar kokadan Dan wasan bazai gwabza da kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ba a karawar dazasuyi a gasar Cin kofin zakarun Nahiyar turai wasa na Farko , hakazalika Dan wasan zai rasa buga wasan Hamayya na El-Classico
You must be logged in to post a comment.