Labari marar dadin ji ga magoya bayan Real madrid

FEDE VARVERDE ! 

        Dan wasan tsakiyar kungiyar kwallon Kafa ta Real Madrid Federico Valverde ya samu rauni a wasan da kungiyar da ta Real Madrid ta doke Celta Vigo daci 1-3 a gasar Laligar Kasar Spain

           Matashin Dan wasan zaishafe tsawon sati biyu zuwa uku yana jinya wanne hakan zai zamarmasa matukar wahala ya buga wasan da Real Madrid Zata kece raini da kungiyar kwallon kafa ta Liverpool a gasar Zakarun Nahiyar Turai 

 

Wanne Fata kukewa Fede Valverde ?

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author