Lautaro Martinez yafita daga Jerin yan wasan da Barca ke nema a yau

         Matashin Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Inter Milan dake kasar italiya , Dan wasa Dan asalin kasar Argentina , Dan wasa mai shekaru ashirin da uku 23 a duniya yafita daga Jerin yan wasan da Barca ke nema a yau dinnan 

 

         Kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona ta jima tananeman Dan wasan domin kara karfafa gaban kungiyar amma duk da haka a yau dinnan kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona ta fita daga zawarcin Dan wasan Argentina din.

 

       Hakan yabiyo bayan kara kwantiragi wato kwangila da Dan wasan yayi watodai Dan wasan ya tsawaita zamansa da kungiyar kwallon kafa ta Inter Milan din dake kasar italiya 

 

Kodajin wannan labari , kaitsaye kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona ta nisanta kanta kuma tayi fitar burgu daga yunkurin kawo Dan wasan filin wasa na Camp Nou

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author