Mahara Sun Kashe Kwamishina Tare da Sace Shugaban Ƙaramar Hukuma a Kogi

Mahara sun kashe kwamishina a hukumar Fansho da ke jihar Kogi, Mista Solomon Akeweje sannan suka sace shugaban karamar hukumar mulki Yagba ta Yamma, Mista Pius Kolawole,  jaridar The Nation ta ruwaito.

 

Jami'in hulda da jama'a na rundunar yan sandan jihar Kogi, DSP William Aya, ya tabbatar da faruwar hakan inda kwamishinan da Kolawole suna cikin mota guda ne a yayin da maharan suka kai musu farmaki.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author