Mahukuntan Barcelona sun goyi bayan Koeman akan

          Mahukuntan kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona sun yarda kuma sun amince hadida jaddadda goyon bayansu ga mai horas da tawagar yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona din Ronald Koeman

       Akan daukar Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Olympique Lyonneis dake Faransa , Dan wasan Dan aaalin kasar Holland wato Memphis Depay 

      Dan wasan dai zaizo kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona din ne yayin da kwangilarsa zata Kare da Olympique Lyonneis din a watan June.

 

      Ronald Koeman yadade yana bijirowa da Mahukuntan kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona kudurin sukawo masa Memphis Depay din amma sai a wannan lokaci kungiyar da Mahukuntan kungiyar ta Fc Barcelona suka yards da wannan kuduri NASA. 

 

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author