Manyan taurarin kungiyoyin nahiyar turai dakeson Hurewa Dembele kunne

        Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona matashi Dan asalin kasar Faransa yafara samun hare hare daga manya manyan kungiyoyin nahiyar turai wanda ke kwadaita masa yayi kunnen uwar shegu da tayin da kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona takemasa na yakara mata kwantiragi 

 

        Wadannan mashahuran kungiyoyi dai masu hurewa Ousmane Dembele kunne sunhadarda 

1. Kungiyar kwallon kafa ta Juventus dake kasar Italiya

2. Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City dake Kasar England

3. Kungiyar kwallon kafa ta PSG Dake kasar Faransa

4. Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool dake kasar England 

 

 

      Wadannan dai sune mashahuran kungiyoyin dakeson Hana Ousmane Dembele kara kwantiragi da kungiyar sa ta Fc Barcelona ta hanyar kwadaita masa rayuwa maikyau wacce tafi wacce yakeyi a kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author