Mijin Matar Da Ta Zana Hoton Tinubu A Gadon Bayanta Ya Koreta Daga Gidansa

A kwanakin baya ne dai wata mata ta yi zanen fuskar Bola Ahmad Tinubu a bayanta, inda ta ɗauki hankulan al'umma da dama akai ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akanta.
Sai dai kwatsam daga baya ta bayyana cewa, mijin nata ya koreta daga gidansa.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author