Mijina Ya Gayamin Cewa Ko Ni Aka Sace Ba Zai Biya Kudin Fansa Ba-Matar Gwamnan Kaduna

Mai dakin gwamnan jihar Kaduna, Hajiya Hadiza Isma'il El-Rufa'i ta bayyana cewar mijinta ya gayamata idan aka sace ta ba zai biya kudin fansa ba.

1617111719-img-20210330-143806.jpeg

Ta bayyana haka ne a shafin sada zumunta, a yayin da ta kai ziyara gidan gonarta "Mijuna ya JA kunne na cewar idan aka sace Ni ba zai biya kudin fansa ba" inji Hadiza El-Rufa'i.

Jihar Kaduna dai na dama da matsin lambar masu garkuwa da satar mutane, wanda suke neman kudi masu Yawa idan suka sace mutum domin biyan kudin fansa.

@Majiyar Idon Mikiya

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author