Na Allah Baya Karewa: Gurguwa Mai Tallar (Pure Water) Ta Sami Kyautar Naira Miliyan Daya N1m

Ugamba Uche Nwosu shi ne wanda ya bawa wata budurwa gurguwa mai sayar da ledar ruwa ta (pure water) kyautar zun-zurutun tsabar kudi har naira miliyan guda domin fara sana'a.

 
Miss Mary hotunta sun karade dandalin sada zumunta inda ake ganin da bahon sayar da jakar ruwa ta ( pure water) tare da sandar guragu domin bata da kafa guda a jikin ta.
 
Wannan abin ya bawa Ugamba Uche Nwosu tausayi inda har ya yanke shawarar bawa wannan gurguwa kyautar naira miliyan daya N1m. 
 

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author