Ni Bana Kowacce Mazzahaba, Ce Bello Yabo Kafiri Nake-Sheikh Bello Yabo

Sheikh Muhammad Bello Yabo babban malamin addinin musulunci a Najeriya wanda ke wa'azi a jihar Sokoto, yace babu wata Mazzahaba da za'a ce wai mai ita baiyin kuskure.

Sheikh Yabo ya bayyana cewa kowacce Mazzahaba da akwai nata kuskure tunda ba ma'asumai bane.

Sheikh Yabo yana mayar da martani ne ga wani inda yace Ni Bana kowacce Mazzahaba ce Bello Yabo kafiri nake, domin Ni a wajena da Imamu Malik, Imamu Hambali, Imamu Hannafi da kuma Shafi'i duk daya kuma kowannan su yana da nashi kuskuren.

@Majiya

https://www.facebook.com/watch/?v=183734636725657

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author