RANAR LITTAFI TA DUNIYA-COMRD UMAR DAKATA

A ƙoƙarin sa  na bada gudunmawa wajen Cigaban Ilimi a cikin ƙasarsa  Nigeria musamman yankinsa na Arewa. Comrd Umar Dakata

.

 

Cikin ikon Allah tare da yardarsa ya bashi ikon gabatar da wani gagarumin aiki,  wanda ya yi domin wayar da kan ɗalibai musamman na sakandire,  akan rayuwar jami'a da abinda ya dangance jami'ar.  

 

 

Ya sanyawa wannan aiki suna  JAMI'A RUNBUN ILIMI. 

 

 

 Wannan aikin ya haɗeshi ya tattarashi waje ɗaya ya mayar dashi littafi guda, 

.

 wanda a halin yanzu yana a hannun manyan malamai suna kan dubashi, 

.

 kuma sun bashi tabbaci akan cewa zasu kammala nan kusa. 

 

A ƙoƙarin ƴan uwa na ganin wannan saƙo ya isa zuwa ga ɗalibai da akayi dominsu. 

.

 

An tsara gabatar da wannan littafi a rana kamar haka. 

 

4/shawwal/ 1442

Wanda yayi daidai da 16/5/2021

 

Wajen gabatarwa kano state library. 

 

Lokaci : 10:30 am

 

Malami mai gabatarwa 

 

ADO AHMAD GIDAN DABINO. M O N

 

Malami mai ta'aliki Dr.  Nasir Ashir. 

 

Fatana Allah ya karbi wannan aiki,  yasa ya zamanto gudummawa ta musamman wajen cigaban ilimin yanki na.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author