SABUWAR HANYA DA ZAKU SAMU 100MB Daily MTN FREE BROWSING 2021

 


 

 

Ga subuwar hanyar da zakai free browsing a layinka na mtn idan ma kanada Stark VPN Reloaded amma ya tsaya to jeka goge wancan tsohon sannan kadawo kayi Download na wannan ( Updated MTN 2021 FREE Browsing )

Ya kasance babu Data a layinka 

 

Farko dai kayi Download na wannan App din anan 

Danna nan

Bayan kagama install Sannan ka bude app din

 

Sai kadanna MTN 100MB Daily 2021

Screenshot_20210314-184151.png

 

 

Daga nan sai kadanna Connect shikenan zai fara aiki

 

Screenshot_20210314-183216.png

 

Sannan zaka iya amfani dashi wajen yin komaii kamar Facebook, WhatsApp, Twitter, Instagram da sauransu 

Allah ya taimaka.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author

Blogger