Sai Kaga Mutum Zai Tsaya Zabe, Wai Sai Yaje Ya Dauko Hoton Wani Ya Laka Da Nashi Me Ya Faru-Sheikh Nura Khalid

Babban malamin addinin musulunci a tarayyar Najeriya wanda ke wa'azi a masallacin yan majalisu da ke Apo Quarters Abuja, Sheikh Muhammad Nura Khalid mai lakabin (Digital Tafsir) ya ce sai Kaga mutum zai tsaya takarar zabe wai sai yaje ya dauko hoton wani ya hada da nashi to maye ya faru?

Sheikh Nura Khalid ya bayyana haka ne a ranar Laraba 21 ga watan Aprilun 2021, a yayin da yake gabatar da tafsirin Al-Qur'ani mai girma na watan Azumin Ramadan.

Inda yace,  to shi wannan auran yaushe aka hada shi, da har wani zai iya daukar hoton wani yazo ya hada shi da nashi.

@Majiya

https://www.instagram.com/tv/CN8MJBLAPPT/?igshid=3eh4ypgeq92g

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author