Serge Gnabry Yakamu da Corona Virus

         Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta kasar Germany mai buga gasar Bundesligar Kasar Germany Bayern Munchen dan wasa Serge Gnabry ya kamu da cuta mai sarke Numfashi ta COVID 19.

 

         Bayern Munich  Official Facebook Page , Twitter Page , dakuma Shafinta na Instagram ne suka fara wallafa wannan labari mintuna 20 dasuka wuce , 

 

      Inda kuma Online Page na Jaridar Sport ta wallafa labarin mintuna goma dasuka wuce kan kamuwar cutar ga Dan wasan , hakan dai yatabbatarda Dan wasan bazaisamu Damar buga karawar Champions League da PSG ba 

     Kungiyar ta Bayern Munich ta wallafa cewar Dan wasan yana cikin koshin lapiya kuma an killaceshi a gida 

     Wanne fata kukema Serge Gnabry ?

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author