Sergio Ramos yatafi Jinyar wata guda

         Labari Marar dadinji ga magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid 

     Sakamakon karatowar fafatawar wasan Hamayya na Elclasico dakuma gasar zakarun nahiyar turai Da kungiyar kwallon kafa ta Liverpool 

      Bisa tsautsayi kuma saiga jagoran tawagar yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid din Sergio Ramos yatafi jinya wato rauni na tsawon wata guda cir , Hakan me yatabbatar dacewa babu ta yadda zaayi danwasan Sergio Ramos ya bayyana a wasan Elclasico dakuma wasan Real Madrid Da Liverpool

    Duk wani magoyi bayan Real Madrid bazaiji dadin wannan ba

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author