Bidiyo: Sheikh Gumi ya fasa kwai a sabon Wani faifen bidiyo kan matsalar tsaro

Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi mai wa'azin addinin musulunci a Najeriya ne, yayi karin haske  da kalaman Malala Yusuf, na cewa " Da bindiga za ka iya kashe Dan ta'adda, amma da ilimi. za ka iya kashe ta'addanci". 

 
Malamin yayi wannan karin haske kan matsalar tsaro da ta'addabi Najeriya da kuma dalili da yasa ake cigaba da fuskantar matsalar tsaro a fadin kasar.
 
Duba nan domin kallon bidiyon
https://twitter.com/i/status/1387994927267725314

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author