Shekara 3 Wadda Barcalona Bazata Taba Mancewaba

Shekara 3 Wadda Barcalona Bazata Taba Mancewaba

 

2009

 

Shekara mafi kyawu ga barcalona wadda talashe duka kopunanda take bugawa wannan shekarar barcalona bazata taba mancewa da itaba.

 

2011

 

Itama wannan shekarar barcalona tayi matukar kokari inda tadauki kopin zakarun turai.

 

2015

 

A wannan shekarar barcalon bawani club dayake iya takamata burki hatta bayern munich gaza takama barcalona burki tai a lokacin.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author