Shekarar Da Messi Bazaitaba Manta waba
Messi bazaitaba mance wannan shekararba shekarar da messi din yazamo taurari yakuma haskaka a lokacin bawani wanda yadagama kafa bawani club dayagagare shekarar 2012 shekarae da yazura kwallaye kusan 90 a season guda daya wadda wannan bajintar bawani dan wasa dayatabayinta
You must be logged in to post a comment.