Shigar Boko Haram A garin Abuja Ba Gaskiya Bane-Yan sanda


Hukumar 'yan sandan da ke babban birnin tarayya, ta karyata zargin da ake yi na cewa mayakan kungiyar Boko Haram sun kai farmaki a babban birnin kasar Najeriya.

 

Masu maganganu na cewa Boko Haram sun kai hari a garin Abuja bayan bullarsu aka yi a jihar Neja dake makwabtaka da su, jaridar The Cable ta ruwaito

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author