Shuwa Gabannin La Liga Zasu Iya Hukunta Ronal Koeman

Hukumar dake shirya laliga zata iya hukunta ronald koeman bisa zarginsa da yima refree bakar magana dakuma yima var kazabi awasans da akabuga el-clasico na kwanaki wanda akai win din barcalona daci 3-1 shuwagabannin laliga sunce zasu iya bashi suspended na wasa ukku kunga kenan bazai halarci wasa ukku wanda barcalona tazataiva shide koeman yana zargin var yace amma messi kyeta so 3 a etin amma refree beje yaduba baEnjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author