August 13, 2020

Sojoji Sama da 350 Sun yi murabus daga aikin Soja a Nigeria

Al’amarin tsaro sai kara tabarbarewa yake a Nigeria, inda Sojoji sama da 350 suka bar aikin saboda cewar sun gaji da aikin.

Prime Times sun suna cewar da yawa daga masu ajiye aikin Sojin, daga cikin masu yakin boko haram ne a Arewa maso gabashin Nigeria, an sami wasu da ake aiki a wasu yankunan daban daban na Nigeria.

A yanzu haka Hukumar Sojin Nigeria na fuskantar barazana a dukkan yankunan Arewacin Nigeria.

Ku saurari cikakken Labarin a nan

Domin Sauraren Duniyar Labarai Danna Nan