Ta Dalilin Aure Na Da Aljana Nasan Kasar Makka-Malam Ahmad Ali

Malam Ahmad Ali Kofar Na'isa shi ne mutum daya auri aljana kuma ya hada ta zaman kishi da dan Adam, ya bayyana wa muryar Amurka cewa.

A ran kwanan aljana nasan irin abincin da ta fi bukata sai in kawo mata, haka ma ita ta Dan Adam nasan irin kayan da tafi bukata sai in kawo Mata.

Da me bukatar kallon wannan hira sai ka danna wannan link da ke kasa

https://www.instagram.com/tv/COKx6vjh4_C/?igshid=syj2ckxr8osv

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author