Health

145 Hits - Apr 8, 2021, 10:57 AM - yahaya umar
Sau da yawa idan mutum ya ce "ina fama da ciwon baya", sai ka ji wani ya ce "ba ka motsa jiki ne", ko kuma ya ce "ka riƙa motsa jiki" akai-akai. Amma abin tambaya a nan shi ne: wanne irin atisaye ko motsa jiki ne ke temaka wa mai ciwon baya?
Read More
66 Hits - Apr 6, 2021, 12:25 PM - yahaya umar
Da zarar ka fara fuskantar waɗannan alamu, tuntuɓi likita domin duba siganka.
Read More
126 Hits - Apr 2, 2021, 12:58 PM - yahaya umar
"Dauɗar kunne" wani ruwa ne mai ɗan danƙo da dodon kunne ke samarwa domin bai wa kunne kariya, saɓanin yadda...
Read More
196 Hits - Mar 29, 2021, 12:46 PM - yahaya umar
Bayan mintina 20: Hauhawar jini da saurin bubbugawar zuciya za su ragu, Sannan bayan awanni 12: Gurɓatacciyar iskar nan mai...
Read More
186 Hits - Mar 25, 2021, 12:18 PM - yahaya umar
Ana yi wa hawan jini take da cuta mai "kisan mummuƙe" saboda yadda yake lahani ga sassan jiki kafin a...
Read More
107 Hits - Mar 24, 2021, 12:26 PM - yahaya umar
Zaɓin lafiyayyen man girki maimaikon daskararren mai ko sarrafaffen mai na da muhimmanci ga lafiyar zuciya.
Read More
145 Hits - Mar 24, 2021, 12:24 PM - yahaya umar
Wannan cuta ta shanyewar ɓarin jiki da ake kira da "brain stroke" a turance, wanda aka fi sani da...
Read More
64 Hits - Mar 24, 2021, 12:21 PM - yahaya umar
Masana kiwon lafiyar ƙoda sun bayar da shawarar shan tsabtataccen ruwa aƙalla lita 2 zuwa 3 a kowace rana. Wato...
Read More
79 Hits - Mar 23, 2021, 4:49 PM - Sharhamak
People with type A blood are more likely to contract the new coronavirus According to a recent report published by the...
Read More
96 Hits - Mar 23, 2021, 2:31 PM - yahaya umar
A gaskiya ni kam akwai abubuwan da suke daure min kai dangane da yadda aka rarraba Allurar rigakafin cutar Korona...
Read More