Kannywood

26 Hits - Apr 15, 2021, 12:14 PM - Sharhamak
Ni ne mutum na farko da ya fara shiga tsakanin Hauwa Ibrahim da ‘yan jarida bayan ta fara shiga rigingimu. Hauwa Ibrahim, wacce ta shahara da suna Ummi Zee-Zee, da kan ta ta buƙaci hakan daga gare ni, duk da kuwa a lokacin bai fi shekara biyu da na shiga harkar jarida ba.
Read More
1,057 Hits - Apr 4, 2021, 7:21 PM - yahaya umar
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa ta Kannyword wato, Ummi Ibrahim Zeezee ta bayyana dalilin da yasa tayi yunkurin kashe kanta.
Read More
338 Hits - Apr 4, 2021, 8:48 AM - yahaya umar
Fitacciyar jarumar masana'antar Kannyword wato Ummi Ibrahim wacce aka fi sani da Ummi Zeezee ta ce, ta shiga yanayi na...
Read More
450 Hits - Mar 28, 2021, 11:50 AM - yahaya umar
Da alama dai karin maganar Malam Bahaushe ta cewa Matar Mutum Kabarinsa yayi dai dai, na ganin yadda jarumin wakokin...
Read More
95 Hits - Mar 20, 2021, 3:25 PM - Sharhamak
Jami'a gonar Waka Baban jarmiya Ya labarin 1000 da ka karba daga masoya Baba Buhari
Read More
719 Hits - Mar 15, 2021, 5:27 PM - yahaya umar
'Yan Matan da samari suka yaudare su a garin Kano, sun nuna fushin su gameda cin amanar da samarin suke cigaba da yimasu inda takai su ga kafa Wata kungiya mai suna (KUNGIYAR YAN MATAN DA SUKA JANYE DAGA SOYAYYA).
Read More
154 Hits - Feb 10, 2021, 2:29 PM - yahaya umar
Fitaccen jarimin masana’antar Kanywood Aminu Shariff Momo ya ce, a yanayin da ake ciki yanzu da a gina Masallatai da...
Read More
234 Hits - Jan 29, 2021, 3:50 PM - yahaya umar
Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Abdullahi Umar Ganduje ta bayyana cewa, ta yan-yanka filoti a Gidan Rediyon Manoma dake Jihar...
Read More
244 Hits - Nov 26, 2020, 4:31 PM - yahaya umar
Wata zukekiyar Matashiyar budurwa mai sa'a Jamila ce zata yi Wuff da Mahmud na cikin shirin (Labari na) saurayin Sumayya...
Read More