Kano State

926 Hits - Apr 13, 2021, 2:19 PM - yahaya umar
Alhaji Aminu Babba Dan Agundi wanda shine tsohon Sarkin Dawaki Mai Tuta, wanda ya rasa rawaninsa tun zamanin Marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero kimanin shekaru da suka shuɗe, yanzu haka ya na shirin samun nasarar sake dawowa Sarauta wadda tuni Masarautar Kano ta nemi sahalewar gwamnatin Kano don aiwatar da naɗin.
Read More
184 Hits - Apr 12, 2021, 10:58 AM - yahaya umar
Rundunar yan sanda a jihar Kano da ke Arewa maso yammacin Najeriya ta nasarar kama wasu manya-manyan yan fashi da...
Read More
1,057 Hits - Apr 4, 2021, 7:21 PM - yahaya umar
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa ta Kannyword wato, Ummi Ibrahim Zeezee ta bayyana dalilin da yasa tayi yunkurin kashe kanta.
Read More
338 Hits - Apr 4, 2021, 8:48 AM - yahaya umar
Fitacciyar jarumar masana'antar Kannyword wato Ummi Ibrahim wacce aka fi sani da Ummi Zeezee ta ce, ta shiga yanayi na...
Read More
150 Hits - Apr 3, 2021, 7:53 PM - Sharhamak
Masarautar Kano: Ana Zargi Sarkin kano Aminu Ado Bayero da badakalar kudi Naira bilyan 1.3 na filaye
Read More
536 Hits - Mar 25, 2021, 5:39 PM - yahaya umar
Babban mai magana da yawun, Injiniya Abba Kabir Yusif (Abba Gida-Gida) Sanusi Bature Dawakin Tofa ya sanar da cewa idan Allah ya basu damar lashe zaben 2023 a jihar Kano zasu rushe gine-ginen da aka yi ba bisa ka'ida ba.
Read More
117 Hits - Mar 25, 2021, 12:23 PM - Baba Waziri
Dan gidan buhari yusuf zai auri sarauniyar kano
Read More
92 Hits - Mar 20, 2021, 8:41 PM - Sharhamak
Mun Shiyar Tsaf ga wadanga suka Yada Bidiyona na Dala – Ganduje
Read More
95 Hits - Mar 20, 2021, 3:25 PM - Sharhamak
Jami'a gonar Waka Baban jarmiya Ya labarin 1000 da ka karba daga masoya Baba Buhari
Read More
719 Hits - Mar 15, 2021, 5:27 PM - yahaya umar
'Yan Matan da samari suka yaudare su a garin Kano, sun nuna fushin su gameda cin amanar da samarin suke...
Read More