Labaran Hausa

153 Hits - Mar 4, 2021, 7:33 PM - yahaya umar
A safiyar yau ranar Alhamis 04 ga watan, Maris 2021, mai girma Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Mohammed tare da takwarorinsa na shiyyar Arewa Maso Gabas suka halarci bikin sake ginawa da daga darajar gidan Gwamnatin Bauchi Domin ya zamo an inganta shi yanda zai dace da zamani.
Read More
119 Hits - Feb 24, 2021, 7:51 PM - yahaya umar
Bazoum Mohammed ne ya lashe zaben shugaban kasar ta Nijar da aka gudanar zagaye na biyu, shi ne wanda ya...
Read More
56 Hits - Feb 18, 2021, 2:50 PM - yahaya umar
Rundunar 'yan sanda ta jihar Katsina, karkashin jagorancin kwamishinan'yan sanda Sanusi Buba sun yi nasarar kashe wani dan bindiga har...
Read More
63 Hits - Feb 11, 2021, 1:53 PM - yahaya umar
Shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai, Alhassan Doguwa, ya ce tsohon shugaban Amurka Donald Trump ba zai iya faduwa zabe...
Read More
65 Hits - Feb 10, 2021, 2:14 PM - yahaya umar
Gwawmnatin jahar Kano, ta Kama sama da mutum 200, da suka karya Dokar yaki da cutar Coruna, na Kin Sanya...
Read More
49 Hits - Feb 9, 2021, 2:49 PM - yahaya umar
Shugaban sojojin Najeriya, Maj Gen I. Attahiru ya bayyana cewa kwanannan za’a kawo ƙarshen yaƙi da Boko Haram.
Read More
160 Hits - Feb 8, 2021, 2:29 PM - yahaya umar
Shugaban hukumar karota a jihar Kano, kuma shugaban kwamitin karta kwana na tabbatar da dokar sanya takunkumin rufe baki don...
Read More
484 Hits - Jan 29, 2021, 3:47 PM - yahaya umar
Sabon shugaban hedikwatar tsaro a Najeriya, Manjo Janar Leo Irabor ya bada tabbacin cewa nan gaba kadan matsalar tsaro za...
Read More
122 Hits - Jan 28, 2021, 2:22 PM - yahaya umar
Shugaban haramtacciyar kungiyar masu yakin kafa kasar Biyafara, Nnamdu Kanu, ya bayyana cewa Hausawa na nuna halayen kirki gurin alaka...
Read More
93 Hits - Jan 26, 2021, 3:57 PM - yahaya umar
Jami'an tsaro a jihar Yobe sun cafke wani dan darika mai akidar HAKIKA sanadiyyar batunci ga Allah Madaukakin Sarki da...
Read More