Tarihi Biyar Da Messi Yakafa Wadanda Zasuyi Wahalar Karyuwa

Messi A Duniyar Ball Yakafa Tarihi Iri Da Iri Amma zami duba akan manya manyan tarihi 5 dayakafa wadanda zasuyi wahalar wani dan wasa yakaryasa

1.Messi yaci kwallo kusan 90 a season daya wannan babban abun mamakine dan wasa ace yaci kwallow 90 a season daya.

2. Hatrick El-Clasico Messi Ya Aje Wani record me bala'in wahala akaryasa inda ye hatrick yana dan shekara 19.

3. Daukar Ballon dor so 6 

Babu wani dan wasa wanda yataba daukar ballon dor so 6 a duniya in ba messi ba.

4. Cin Kwallow 9+3 a el-clasico messi ya aje wani record me ban mamaki inda yaci kwallow a 9+3 abunda ba wani dan wasa dayatabayi hakan a el-clasico

5.Cin Kwallow Athlentico a Final 2015 messi ananma yakare aje wani babban record a 2015 a final na super cup spanish messi yayi wani abun mamaki inda yayanki mutum 7 sannan yaci kwallow sa.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author