Tarihin Da Ronaldinho Ya Aje Guda 1 Tak Wanda Zeyi Wahalar Karyuwa
Ronaldinho yakafa tarihin da zeyi wahalar karyuwa shide wannan tarihin ronaldinhone ya ajema real madrid shi a el clasico
Tarihin da ya ajema real madrid
Dan wasan a 2008 yaje har santiago sannan yamayar da supporter ta real madrid suka dawo supporter shi abunda ba,atayiba dan wasa yasa supporter abokan gabarshi sudawo shi suke supporter a filin wasa
You must be logged in to post a comment.