Tirkashi: Dubun Wasu Matasa 'Yan Fashi Ta Cika A Jihar Kano

Rundunar yan sanda a jihar Kano da ke Arewa maso yammacin Najeriya ta nasarar kama wasu manya-manyan yan fashi da makami a Kano.

DSP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya sanar da hakan ga manema labarai.

Domin jin cikakkiyar hirar yadda abin ya kasance danna wannan link din da ke kasa.

https://www.facebook.com/dclhausa/videos/200643984908023/?app=fbl

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author