Malamin wata makarantar Sakandire dake jihar Ogun ya bayyana cewa, dalibansa manyan Mata hudu ne sukayi masa fyade.
Ya cigaba da cewa, mamayarsa daliban sukayi, ya fadi haka ne a lokacin da ya farfado daga dogon suman da yayi.
Inda daga karshe ya bukaci mahukuntan makarantar da su bi masa hakkinsa.
Majiya @Bulaliya
You must be logged in to post a comment.