Tirkashi: Wani Matashi Ya Kashe Limami A Jihar Neja

Hukumar yan sandan jihar Niger tayi nasarar kama wani Matashi mai suna Umar Jibril wanda aka fi sanin sa da suna "ba dama" bisa laifin kashe babban Limami na Edati inda yayi amfani da karfe sakamakon zargin da ya yiwa Liman din da kwanciya da Amaryarsa.

 

Jaridar hausa ta isyaku.com ta ruwaito cewa, jami'in hulda da jama'a na rundunar yan sandan jihar Niger DSP Adamu Usman, ya tabbatar da faruwar lamarin.

 

Inda yace wanda ake tuhumar ya aikata laifin ne a ranar Litinin 12 ga watan Aprilun 2021, inda mai laifin ya shaida wa yan sanda cewa Limamin yadade yana lalata da Matar sa.

Domin ko a ranar da abin ya faru da yamma, yana hutawa a kofar gidansa, sai ya gan Liman ya wuce shi ya bi ta gidan makwabcinsa

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author