- YADDA AKE DUBA BALANCE DA
TURA AIRTIME ZUWA WAYA A
FIRST BANK
Yadda ake amfani da FirstBank ussd code
FirstBank USSD CODES
Quick Banking with FirstBank USSD Code
salam yau zanyi bayani game yadda ake
duba bal?ance da tura airtime ga waya da FirstBank
YADDA AKE MINI STATEMENT
Yadda ake duba balance a first bank short code dial
*894*00#
yadda ake mini statement
dial *894*Account number#
yadda ake saka kati/airtime ga waya *894*Amount#
misali >> *894*200# airtime zai shigo wayarka/ki
Ga domin tura airtime ga wasu
*894*amount*number#
yadda ake transfer *894*amount*account number#
Check Airtime *894*00# Short code
Sannan zaku iya siyan data
Allah ya bada sa'a
You must be logged in to post a comment.