September 19, 2020

Video: Kalli Yadda Matashi Ya Sha Fiya-fiya Saboda Rashin Ganin Maryam Yahaya

Kamar yadda kuke gani wani matashi ne ya taso daga wani gari domin ganin Maryam Yahaya Sai dai bai samu ganin ta ba, hakan yasa shi Shan maganin kwari don ya mutu saboda damuwar da yashina na rashin Ganin Jarumar Film din Hausa Maryam Yahaya.

Dannan Video da ke kasa domin kallo.