Wallahi inde kai fans din barcalona ne inde kakaranta wannan bayanin zaka yarda da ronald koeman

Wallahi inde kai fans din barcalona ne inde kakaranta wannan bayanin zaka yarda da ronald koeman

 

 

Wallahi fans din barcalona ronald koeman na kokari musamman gyara depend din barcalona ronald koeman abunda yasa yake gazawa a manyan wasa shifa ronald koeman betabayin coach a spain ba sannan besan yadda ake buga wasan hamayyaba dundade da yanabugawa amma yanzu da banbanci wallahi ronald koeman a wannan season dinne zefahimci yadda wasansuke amma yanzu in ku fans din barcalona kuka bashi kwarin gwuiwa to wallahi akaka mezuwa natabbata ze nuna shi kwararrene a wannan season din zefahimci yadda wasina ketafiya sannan yakoyi yadda ake bugasu daganan kunka in season nagaba yazo kunga kawai  yasan mezerunkayi kuma fahimci wani abu enesto valvard yayima barcalona aiki sosai amma kuma yagaza daukar champion inkuka duba bawai a barcalona yafara yin coach ba a spain ba yatabayi a athlentico madrid amma shifa koeman betabayin coach a spain ba sai kan barcalona

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author