Wasu yan Acaba sun farmaki ofishin FRSC a Garin Zuru

Hukumar yan sanda a jihar Kebbi wacce ta ke garin Zuru ta kawar da wani tashin hankali da ya kawo saboda kade wani mai sana'ar achaba da wata mota ta yi a shingen binciken motoci da jami'an hukumar FRSC suka yi a garin Zuru ranar Litinin 02 ga watan Mayu 2021.

 
Bayanai daga garin na Zuru sun nuna cewa da safiyar ranar Litinin ne jami'an hukumar FRSC suka tare ababen hawa domin bincikensu a kusa da kofar shiga Jami'ar koyon aikin gona da ke garin na Zuru da ke kudancin jihar Kebbi.
 

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author