Wata Fasto ta yiwa 'yan cocinta tofin Allah tsine


Wata mai wa'azin addinin Kirista fasto ta yi tofin Allah wadai ga mambobin cocin da ta ke jagoranta saboda rashin tara mata kudin shagalin murnar haihuwarta da tayi.

Wani faifan bidiyo da ya dinga karade kafar sada zumunta ta zamani, an ga faston tana magana da mambobin cocin nata da shaidanu sakamakon kin yi mata biyayya.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author