Yan Wasan Dasu Kaso Su Lahanta Mess Part 2
1.Carvalho-Real Madrid 2011
Dan wasan na real madrid yataba dokamma messi ido wanda a lokacin sai dai messi yafita wasan
2.Casemiro-Real Madrid 2015
Dan wasan na real madrid yataba dokamma messi kafarsa tahagu sosai wanda a lokacin sai dai messi yafita wasan sai da ye jinyar wata 2
3.Nympo - Peru 2014
Dan wasan na peru yataba dokamma messi messi kirji wanda a lokacin sai dai messi yafita wasan
4. Fenendo - Mexico 2014
Dan wasan na mexico yataba dokamma messi kafarsa tada wanda a lokacin sai dai messi yafita wasan a lokacin da ake buga wasan kasa da kasa
5. Kaka - Real Madrid 2012
- Dan wasan na real madrid yataba karyama messi kafa wanda a lokacin sai dai messi yafita wasan sannan bedawo jinyaba sai da akai rabun season
You must be logged in to post a comment.