Yanzu Yanzu: An cire ASUU daga tsarin IPPIS

Gwamnatin Tarayya ta Najeriya ta amince za ta biya malaman jami’o’i albashin su na watannin Fabrairu zuwa Yuni da tsohuwar hanyar da ta saba biyansu sabanin IPPIS da suka ki amincewa da ita.

 

Kamar yadda Daily Trust ta ce wannan na daga cikin yarjejeniya da aka cimma a ya yi taron da ya shafe sa’o’i 7 ana gudanarwa tsakanin wakillan gwamnatin Tarayya ta Najeriya karkashin jagorancin Chris Ngige, ministan kwadago da shugabannin ASUU karkashin jagorancin shugabansu Biodun Ogunyemi.

 

Da ya ke karanta takardar bayan taron, Chris Ngige yace gwamnati ta kuma ba da damar a yi wa malaman jami’o’in karin daga abin da suke samu daga Naira bilyan 30 zuwa bilyan 35.

 

 

Ku cigaba da kasancewa da wannan shafi domin samun Labaran mu daga zarar mun dora. 

 

Zaku iya bibiyar mu ta WhatsApp Group namu Globng Hub

 

 

 

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author

GLOBNG HUB - Best for All Globng Hub and SGL is for interested content creators who wants to share their experience to the whole world, you can create account with us, when your account is approve you can then proceed to create contents ranging from entertainment, sports, politics, health and fitness, society news, technology, business and industrial, lifestyle, education, pet and animals etc. The interested thing is you will get paid as far as your contents/articles worth paying. To Register click on the link below https://globng.com/register