YANZU YANZU BUHARI YA ZARCE HUKUNCI AKAN DUK DAN NIGERIA YAKAMATA ANABIYANSA ALBASHI

Megirma gen muhammadu buhari yahada taron yammajalisa domin tattaunawa gameda Albashi me girma gen yace domin samuncigaba dakuma samun raguwar yanisa batagari barayin waya dakuma sauransu 

Dole yakamata duk wani dankasa ana biyansa albashi hakan zairage zafin talauci da radadi da matsi da mutanen kasar nan suke famadashi sannankuma zaikawarda 

Barayi

Yandaba

Yanfashi

Damakamantansu

Kubiyomu domin jin tabakin yan majalisa koshin sunyarda zamucigaba da bibiyar wannan batu harzuwa muji yanda zata kaya

 Mungode daga.       

GENIUS NEWS

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author