Yanzu-Yanzu CBN Ya Kara Ninka Kuɗaɗen Da Za'a Tallafawa Magidanta Da Masu ƙananan Sana'o'i

CBN shi ne babban bankin Najeriya wanda ya kara ninka kudaden aka ware don tallafa Al'ummar kasar da masu kananan masana'antu (TCF) daga 150 biliyan zuwa 300 biliyan, legit Hausa ta rawaito.

TCF tsari ne da aka sake budewa kwanan nan domin bada ranchen kudade ga Al'ummar da kuma masu kananan masana'antu wanda annobar korona ta sha fa, kamar yadda jaridar the Nation ta rawaito.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author