September 18, 2020

YANZU YANZU: Fadar Shugaban Kasa ta Bada Umurnin da A saki Magu

YANZU YANZU: Fadar Shugaban Kasa ta Bada Umurnin da A saki Magu

      Shugaban Hukumar EFCC Ibrahim Magu

An yi umurni da a saki shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu, bayan shafe kwanaki kusan 10 a hannun jami’an DSS. Wannan umurnin ya fito daga fadar shugaban kasa, inda aka bada umurnin sakinsa.

A ranar Litinin ne 6 ga watan da ya gabata na Mayu na wannan shekarar ta 2020  Jami’an hukumar Yan Sanda na Farin kaya suka kama shi tare da rike shi bisa zargin cewar ya mallaki wasu kadarori tare da biliyoyin Naira.

Daga bisani aka dakatar dashi daga shugabancin hukumar na EFCC.

Ku biyo mu ta Group din mu Na WhatsApp domin samun labarai na hausa da turanci a kyauta

 

Zaku iya shiga shafinmu na facebook ta hanyar danna wannan link www.facebook.com/sglnewshub

Domin aiko mana labarai sai ku aiko mana ta wannan adireshi kar ta kwana sgl.newshub@gmail.com