Yanzu-yanzu Gwamnatin tarayyar Najeriya tayi umarni Da a dakatar Da allurar Korona

Gwamnatin tarayya Najeriya ta  bada umarci jihohi ga 36 dake faɗin ƙasar, ciki har da babban birnin tarayya Abuja da su daina  bayar da allurar rigakafin cutar korona ta AstraZeneca, wanda idan suka yi amfani da rabi daga cikin kasonsu da aka basu domin samun damar gudanar da bayar da rigakafin ta biyu ga waɗanda aka yiwa tun farko. 

BBC ta ruwaito cewa babban Ministan lafiya Osagie Ehanire wanda ya bayar da sanarwar umurnin ya ce gwamnati ba ta  tabbatar dalokacin da za ta samu ƙarin Allurar rigakafin ba bayan da itama kasar  India ta dakatar da fitar da dukkanin rigakafin da cibiyar Serum a ƙasar ke samarwa.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author