Yanzu-Yanzu Mahaifiyar Sarkin Kano da Sarkin Bichi Ta Rasu

Hajiya Maryam Ado Bayero itace Matar marigayi Sarkin Kano Alh Ado Bayero kuma mahaifiya ga Sarkin Kano na yanzu Alh Aminu Ado Bayero da Sarkin Bichi Alh Nasir Ado Bayero.

Hajiya Maryam ( Mai Babban Daki) Allah yayi mata rasuwa ne a kasar Egypt.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author