Yanzu Yanzu: Sojoji Da Yan Bokoharam Sun Gwabza A Niger

Yanzu Yanzu: Sojoji   Da Yan Bokoharam Sun Gwabza A Niger

 

Rohotonni dasuke fitowa daga jihar Niger nabayyana cewa sojoji sun gwabza yaki da yan bokoharam a niger a wani gari da yan boka haram dun suka kwace

 

Kamar yadda  rohotonni suka bayyana sunbayyana cewa sojoji sun samu nasarar kutsawane ta kauyen bayan sunsamu masaniyar sirri 

 

Idan baku mantaba kwana biyu dasuka wuce 2 yan bokoharam masu ikirarin jahadi sunkwace wasu kauyika dake jihar Niger din

 

Kamar yadda Jaridar Daily Trust tabayyana tabayyana cewa mutun dayane kawai akakashe cikin Jami'an sojoji yayinda aka halaka akalla Yan Boko Haram 20

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments
Best - May 2, 2021, 1:10 PM - Add Reply

Ko

You must be logged in to post a comment.

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author