Yanzu-Yanzu Wasu Malaman addinai da Tsoffin yan siyasa Na son yiwa Buhari juyi mulki

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa wasu Malaman addini da tsaffin yan siyasa na kokarin hada baki da wasu yan bakin haure gurin yiwa shugaba Buhari juyin mulki.

 

Gwamnatin ta ce an samu kwararan hujjoji kan shirin da ake yi na hada baki da wasu shugabannin kabilu da kuma yan siyasa gurin hanbarar da gwamnatin shugaba Buhari.

Babban Mai magana da muryar shugaban kasa, Mista Femi Adesina, ya sanar da hakan a jawabin da yayi ranar Talata.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author